25 Dukan mutane sun ga ayyukansa, Sun hango shi daga nesa.
25 Dukan ’yan adam sun gani; mutane sun hanga daga nesa.
“Ka tuna ka girmama aikinsa, Wanda mutane suke yabo.
Ga shi kuwa, Allah Maɗaukaki ne, Ba mu kuwa san iyakar ɗaukakarsa ba, Yawan shekarunsa ba su bincikuwa.