Ayuba 36:16 - Littafi Mai Tsarki16 Allah ya tsamo ka daga cikin wahala, Ya kawo ka yalwataccen wuri inda ba matsi, Abincin da aka yi na addaras aka jera maka a kan tebur. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 “Yana so yă rinjaye ka daga haƙoran ƙunci, zuwa wuri mai sauƙi inda ba matsi zuwa teburinka cike da abincin da kake so. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |