14 Sukan yi mutuwar ƙuruciya, Sukan ƙare kwanakinsu da kunya.
14 Suna mutuwa tun suna matasa, cikin ƙazamar rayuwar karuwanci.
“Kada Isra'ilawa mata da maza su shiga ƙungiyar karuwanci na addini.
Amma kai, ya Allah, za ka jefar da masu kisankai, da maƙaryata can ƙasa cikin zurfafa, Kafin su kai rabin kwanakinsu a duniya. Amma ni, zan dogara gare ka.
Kafin ma su kai ga kwanakinsu, Sai rigyawa ta shafe su.
Kafin kwanakinsa su cika zai bushe, Zai bushe kamar reshe, ba zai ƙara yin ganye ba.
Suka kira Lutu suka ce, “Ina mutanen da suka zo wurinka da daren nan? Fito mana da su waje, don mu yi luɗu da su.”
“Waɗanda ba su da tsoron Allah a zuciyarsu, Suna tanada wa kansu fushi, Ba su neman taimako sa'ad da ya ɗaure su.