1 Elihu ya ci gaba da magana.
1 Elihu ya ci gaba,
Ayuba, maganarka marar ma'ana ce, Ka yi ta maganganu marasa hikima.”
“Ka yi mini haƙuri kaɗan, ni kuwa zan nuna maka, Gama har yanzu ina da abin da zan faɗa in kāre Allah.
Elihu ɗan Barakel, mutumin Buz, ya fara magana, ya ce, “A shekaru dai ni yaro ne ku kuwa manya ne, Don haka ina jin nauyi, Ina kuma jin tsoro in faɗa muku ra'ayina.
Elihu ya ci gaba.