Ayuba 35:6 - Littafi Mai Tsarki6 Idan ka yi zunubi, da me ka cuci Allah? Idan ka aikata laifofi da yawa, wace cuta ka yi masa? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 In kun yi zunubi ta yaya wannan zai shafi Allah? In zunubanku sun yi yawa, me wannan zai yi masa? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |