1 Elihu kuwa ya yi magana.
1 Sai Elihu ya ce,
Gama ya ƙara zunubinsa da tayarwa, Yana tafa hannunsa a tsakaninmu, Yana yawaita maganganunsa gāba da Allah.’ ”
“Ayuba, ba daidai ba ne, ka ce, Ba ka yi laifi a gaban Allah ba,
Elihu ɗan Barakel, mutumin Buz, ya fara magana, ya ce, “A shekaru dai ni yaro ne ku kuwa manya ne, Don haka ina jin nauyi, Ina kuma jin tsoro in faɗa muku ra'ayina.
Elihu ya ci gaba.