Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 34:3 - Littafi Mai Tsarki

3 Kunne yake rarrabewa da magana, Kamar yadda harshe yake rarrabewa da ɗanɗanar abinci.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

3 Gama kunne yana rarrabe magana kamar yadda harshe yake ɗanɗana abinci.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 34:3
8 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Amma kamar yadda harsunanku suke jin daɗin ɗanɗanar abinci, Haka nan kuma kunnuwanku suke jin daɗin sauraren kalmomi.


Mutumin da yake na ruhu kuwa yakan rarrabe da kome, shi kansa kuma ba mai jarraba shi.


Amma abinci mai tauri, ai, na manya ne, wato waɗanda hankalinsu ya horu yau da kullum, su rarrabe nagarta da mugunta.


Ban yi zunubi da bakina ba, Ban nemi ran wani ta wurin la'anta shi ba.


Amma duk da haka kuna tsammani ƙarya nake yi. Kuna tsammani ba zan iya rarrabe tsakanin gaskiya da ƙarya ba.”


“Ku mutane masu hikima, ku ji maganata, Ku kasa kunne ga abin da zan faɗa, ku masana.


Bari mu zaɓi abin da yake daidai, Bari kuma mu daidaita abin da yake mai kyau tsakanin junanmu.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ