Ayuba 34:28 - Littafi Mai Tsarki28 Suka sa matalauta su yi kuka ga Allah, Ya kuwa ji kukan waɗanda ake tsananta wa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Sun sa kukan matalauta ya kai wurinsa yadda ya kai ga jin kukan masu bukata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Isra'ila ita ce gonar inabin Ubangiji Mai Runduna, Jama'ar Yahuza su ne itatuwan inabin da aka daddasa. Ya sa zuciya za su yi abin da yake mai kyau, Amma a maimakon haka sai suka zama masu kisankai! Ya zaci za su aikata abin da yake daidai, Amma waɗanda suka fāɗa hannunsu kururuwa suke, suna neman adalci!