16 “Idan kai haziƙi ne, to, ji wannan, Kasa kunne ga abin da zan faɗa.
16 “In kana da ganewa sai ka saurari wannan; ka saurari abin da zan ce.
Amma ni ma ina da hankali gwargwado, kamar yadda kake da shi, Ban ga yadda ka fi ni ba. Kowa ya san sukan abin da ka faɗa.
Da duk mai rai ya halaka, Mutum kuma ya koma ƙura.
Da Allah maƙiyin adalci ne, da ya yi mallaka? Ka iya sa wa Adali, Mai Iko Dukka laifi?