1 Elihu ya ci gaba.
1 Sa’an nan Elihu ya ce,
In kuwa ba haka ba, sai ka yi shiru, Ka kasa kunne gare ni, Zan kuwa koya maka hikima.”
“Ku mutane masu hikima, ku ji maganata, Ku kasa kunne ga abin da zan faɗa, ku masana.
Elihu ɗan Barakel, mutumin Buz, ya fara magana, ya ce, “A shekaru dai ni yaro ne ku kuwa manya ne, Don haka ina jin nauyi, Ina kuma jin tsoro in faɗa muku ra'ayina.
Elihu kuwa ya yi magana.
Elihu ya ci gaba da magana.