2 Ga shi, na buɗe baki in yi magana.
2 Zan yi magana; kalmomina suna dab da fitowa daga bakina.
Ayuba ya yi magana ya la'anci ranar da aka haife shi.
Sai ya buɗe baki ya koya musu.
Zan yi magana da ku, In faɗa muku asirai na dā,
Ban yi zunubi da bakina ba, Ban nemi ran wani ta wurin la'anta shi ba.
“Amma yanzu, kai Ayuba, ka yarda ka ji maganata, Ka kasa kunne ga dukan abin da zan faɗa.
Maganar da zan hurta ainihin gaskiyar da take a zuciyata ce, Abin da zan faɗa kuma dahir ne.