Ayuba 32:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sai Elihu, ɗan Barakel, mutumin Buz, daga cikin iyalin Arama, ya husata, yana fushi da Ayuba saboda ya baratar da kansa, bai bari Allah ya baratar da shi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Amma Elihu ɗan Barakel mutumin Buz na iyalin Ram, ya ji haushi da Ayuba don yă nuna shi ne mai gaskiya ba Allah ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |