Ayuba 32:19 - Littafi Mai Tsarki19 Ga zuciya tana kama da ruwan inabin da ba shi da mafitar iska, Kamar sabuwar salkar ruwan inabi wadda take shirin fashewa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 a ciki ina kamar ruwan inabi wanda aka rufe a cikin kwalaba, kamar sabuwar salkar ruwan inabi mai shirin fashewa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Don haka ina cike da fushin Ubangiji Na gaji da kannewa. Ubangiji ya ce, “Zan kwararo fushi kan yara da suke a titi. Da kuma kan tattaruwar samari. Za a ɗauke mata da miji duka biyu, Da tsofaffi, da waɗanda suka tsufa tukub-tukub. Za a ba waɗansu gidajensu, da gonakinsu, da matansu, Gama zan nuna ikona in hukunta mazaunan ƙasar.