Ayuba 32:18 - Littafi Mai Tsarki18 Cike nake da magana, Ruhun da ka cikina ya iza ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Gama ina cike da magana, kuma ruhun da yake cikina yana iza ni; အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Don haka ina cike da fushin Ubangiji Na gaji da kannewa. Ubangiji ya ce, “Zan kwararo fushi kan yara da suke a titi. Da kuma kan tattaruwar samari. Za a ɗauke mata da miji duka biyu, Da tsofaffi, da waɗanda suka tsufa tukub-tukub. Za a ba waɗansu gidajensu, da gonakinsu, da matansu, Gama zan nuna ikona in hukunta mazaunan ƙasar.