Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 32:16 - Littafi Mai Tsarki

16 Ni kuma sai in tsaya don ba su ce kome ba? Sun tsaya kurum, don ba su da ta cewa?

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

16 Dole ne in jira yanzu da suka yi shiru, yanzu da suke tsaye a wurin ba su da amsa.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 32:16
6 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Ya 'yan'uwana ƙaunatattu, ku san wannan, wato, kowa yă yi hanzarin kasa kunne, da jinkirin yin magana, da kuma jinkirin yin fushi,


Ashe, ba abin mamaki ba ne, Da masu hankali suka kame bakinsu A waɗannan kwanaki na mugunta.


Banda haka ma, ko wawa in bai buɗe bakinsa ba, za a zaci shi mai hikima ne, mai basira.


Kada ku faɗi kome, Wani sai ya ce kuna da hikima!


“Abin ya cika musu ciki, ba su ƙara amsawa ba, Wato ba su da ta cewa.


A'a, ni kuma zan ba da tawa amsa, In kuma faɗi ra'ayina.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ