Ayuba 31:4 - Littafi Mai Tsarki4 Allah ya san dukan abin da nake yi, Yana ƙididdige dukan takawata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Bai ga hanyoyina ba ne bai ƙirga kowace takawata ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Maimakon haka, sai ka nuna wa Ubangiji girmankai, har ka sa aka kawo maka, kai da fādawanka, da matanka, da ƙwaraƙwaranka, tasoshin Haikalin Ubangiji, kuka sha ruwan inabi a cikinsu. Kuka yabi gumakan zinariya da na azurfa, da na tagulla, da na baƙin ƙarfe, da na itace, da na dutse waɗanda ba su ji, ba su gani, ba su da ganewar kome. Amma ba ka girmama Allah ba, wanda ranka da dukan harkokinka suna a hannunsa.