Ayuba 31:19 - Littafi Mai Tsarki19 “Amma idan na ga wani yana lalacewa saboda rashin sutura, Ko wani matalauci marar abin rufa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 In da na ga wani yana mutuwa don rashin sutura, ko wani mai bukata da ba shi da riga, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sai mutanen da aka kira sunansu suka tashi, suka ɗauki kamammun, da ganimar, suka sa wa dukan waɗanda suke tsirara sutura. Suka sa musu sutura, suka ba su takalma, suka ba su abinci da abin sha, suka shafa musu mai. Suka hawar da dukan raunana a kan jakuna, suka kai su wurin 'yan'uwansu a Yariko, wato birnin itatuwan dabino, sa'an nan suka koma Samariya.