Ayuba 31:12 - Littafi Mai Tsarki12 Za ta zama wuta mai ci har ta hallaka, Za ta cinye saiwar abin da na shuka ƙurmus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Wuta ce take ƙuna har ta hallakar; za tă cinye saiwar abin da na shuka ƙurmus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Ubangiji Mai Runduna ya ce, “Zan zo wurinku domin in yi shari'a. Nan da nan zan tabbatar da laifin masu yin sihiri, da na mazinata, da na masu shaidar zur, da na masu zaluntar ma'aikata a kan albashinsu, da waɗanda suke ƙwarar gwauraye, wato matan da mazansu suka mutu, da marayu, da baƙi, da waɗanda ba su ganin girmana.”