18 An yi mini kamun kama-karya, An ci wuyan rigata.
18 A cikin girman ikonsa Allah ya zama kamar riga a jikina; ya shaƙe ni kamar wuyan rigata.
Sa'an nan Shaiɗan ya rabu da Ubangiji, ya je ya sa ƙuraje su fito ko'ina a jikin Ayuba.
Saboda wawancina, miyakuna sun ruɓe, suna wari,
Fatar jikina ta saki, ba ƙarfi, Da ƙyar na kuɓuta.
Jikina cike yake da tsutsotsi, Ƙuraje duka sun rufe shi, Daga miyakuna mugunya tana ta zuba.
Duk mutumin da yake da lahani na makanta, ko gurguntaka, ko rauni a fuska, ko gaɓar da ta fi wata,