7 Ka sa daren ya zama marar amfani, daren baƙin ciki.
7 Bari daren yă zama marar amfani; kada a ji wata sowa ta farin ciki.
Zan sa muryar murna da ta farin ciki, da muryar ango da ta amarya su ƙare a biranen Yahuza da titunan Urushalima, gama ƙasar za ta zama kufai.”
kaɗe-kaɗen garayunsu da gangunansu na farin ciki sun ƙare.
Ka shafe wannan dare daga cikin shekara, Kada kuma a ƙara lasafta shi.
Ka faɗa wa masu sihiri su la'anci wannan rana, Su waɗanda suke umartar dodon ruwa.