26 Ba ni da salama, ba ni da hutawa, Wahala ba za ta taɓa ƙarewa ba.”
26 Ba ni da salama, ba natsuwa; ba ni da hutu, sai wahala kawai.”
Amma kai kana firgita ni da mafarkai, Kana aiko mini da wahayi da ganegane,
Ka cece ni, ya Ubangiji, kamar yadda ka alkawarta. Saboda alherinka ka tsamo ni daga wahalaina!
Allah kuwa zai ji kukansa sa'ad da wahala ta same shi?
Elifaz ya yi magana.
Na kwanta ina ƙoƙari in huta, Ina neman taimako don azabar da nake sha.
Amma sa'ad da na sa zuciya ga alheri, sai ga mugunta, Sa'ad da nake jiran haske, sai ga duhu ya zo.