2 Ya ce, “Ya Ubangiji, ka la'anci ranan nan da aka haife ni.
2 Ayuba ya ce,
Mutum biyar ɗin nan da suka tafi leƙen asirin ƙasar Layish, suka ce wa abokan tafiyarsu, “Ko kun san akwai gunkin itace cikin gidajen nan? Akwai kuma gunki na zubi, da kan gida, da falmaran dominsu. Me ya kamata mu yi musu?”
Ayuba ya yi magana ya la'anci ranar da aka haife shi.
Ka la'anci daren nan da aka yi cikina.
Ayuba ya amsa.
Ayuba ya yi magana.
Ayuba ya amsa wa Ubangiji ya ce,
Ayuba ya amsa wa Ubangiji.