Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 3:15 - Littafi Mai Tsarki

15 Da ina ta sharar barcina kamar shugabanni Waɗanda suka cika gidajensu da zinariya da azurfa,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

15 da shugabanni waɗanda suke da zinariya, waɗanda suka cika gidajensu da azurfa.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 3:15
10 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Taya ta gina wa kanta kagara, Ta kuma tara azurfa kamar ƙura, Zinariya kuma kamar sharar titi.


Azurfarsu da zinariyarsu ba za su cece su A ranar hasalar Ubangiji ba, A cikin zafin kishinsa Dukan duniya za ta hallaka. Zai kawo ƙarshen duniya duka nan da nan.


Ƙasarsu tana cike da azurfa da zinariya, dukiyarsu kuma ba iyaka. Ƙasarsu tana cike da dawakai, karusansu kuma ba iyaka.


Bari Allah Mai Iko Dukka ya zama zinariyarka, Ya zama azurfa, wadda aka tula dominka.


Yakan kunyatar da masu iko, Ya hana wa masu mulki ƙarfi.


Sarki ya sa azurfa ta gama gari, kamar dai duwatsu a Urushalima, itacen al'ul kuma ya zama kamar jumaiza na Shefela.


Amma Bal'amu ya amsa ya ce wa barorin Balak, “Ko da a ce Balak zai ba ni gidansa cike da azurfa da zinariya, ba zan yi wani abu ko kaɗan saɓanin umarnin Ubangiji Allahna ba.


In yi ta sharar barci kamar jariran da aka haifa matattu.


Ko da a ce mutum ya sami falalar wannan rai, Ana kuwa ta yabonsa saboda nasarar da ya ci,


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ