10 Ka la'anci daren nan da aka haife ni, Da ya jefa ni a baƙin ciki da wahala.
10 gama ba tă hana uwata ɗaukar cikina, don ta hana ni shan wahalan nan ba.
Domin bai kashe ni tun ina ciki ba. Da ma cikin uwata ya zama mini kabari, In yi ta kwanciya a ciki har abada.
Kada ka bar kome ya dame ka, ko ya yi maka zafi a rai, gama ƙuruciya da samartaka ba za su dawwama ba.
“Duk da haka zan yi tawaye in yi wa Allah gunaguni, In dinga yin nishi.
“Na gaji da rayuwa, Ku ji ina fama da baƙin ciki.
Amma Hannatu, sai ya ba ta babban rabo guda ɗaya, gama yana ƙaunarta, amma Ubangiji ya kulle mahaifarta.
Sa'ad da Ubangiji ya ga ana ƙin Lai'atu, ya buɗe mahaifarta, amma Rahila bakarariya ce.
Gama dā Allah ya kulle mahaifar dukan gidan Abimelek saboda Saratu matar Ibrahim.
Ka hana gamzaki haskakawa, Kada ka bar daren nan ya sa zuciya ga wayewar gari,
“Da ma na mutu tun a cikin cikin uwata, Ko kuwa da haihuwata in mutu.