1 Ayuba ya yi magana ya la'anci ranar da aka haife shi.
1 Bayan wannan Ayuba ya buɗe baki ya la’anta ranar da aka haife shi.
Suka sa Musa ya husata ƙwarai, Har ya faɗi abubuwan da bai kamata ya faɗa ba.
Ayuba, maganarka marar ma'ana ce, Ka yi ta maganganu marasa hikima.”
Ka la'anci daren nan da aka yi cikina.
Amma yanzu da a ce za ka taɓa lafiyar jikinsa, da sai yă fito fili yă zage ka.”
Ko da yake waɗannan al'amura duka sun faru, duk da haka Ayuba bai sa wa Allah laifi ba.
Amma da a ce za ka raba shi da dukan abin hannunsa, to, da zai fito fili yă zage ka ƙiri ƙiri.”
Sa'an nan suka zauna a ƙasa tare da shi, har kwana bakwai, amma ba wanda ya ce uffan, saboda ganin irin yawan wahalar da yake sha.
Ya ce, “Ya Ubangiji, ka la'anci ranan nan da aka haife ni.
Kaitona, ya mahaifiyata, da kika haife ni, mai jayayya mai gardama da kowa cikin dukan ƙasar! Ban ba da rance ba, ba kuma wanda ya ba ni rance, duk da haka dukansu suna zagina.