21 Mutane sukan kasa kunne su jira, su yi shiru Sa'ad da nake ba da shawara.
21 “Mutane suna mai da hankali su saurare ni, suna yin shiru don su ji shawarata.
Ka koya wa mutane da yawa, Ka kuma ƙarfafa hannuwan marasa ƙarfi.
Sa'ad da Ifraimu ta yi magana, mutane suka yi rawar jiki. An ɗaukaka ta cikin Isra'ila, Amma ta yi laifi ta wurin bauta gunkin nan Ba'al, Ta kuwa mutu.