15 Ni ne idon makafi, guragu kuma, ni ne ƙafarsu.
15 Ni ne idon makafi kuma ƙafa ga guragu.
Musa kuwa ya ce masa, “Ina roƙonka kada ka rabu da mu, gama ka san jejin da muke zango, kai za ka zama idonmu.
Makafi suna samun gani, guragu suna tafiya, ana tsarkake kutare, kurame suna ji, ana ta da matattu, ana kuma yi wa matalauta bishara.
Ka koya wa mutane da yawa, Ka kuma ƙarfafa hannuwan marasa ƙarfi.