10 Manyan mutane sukan yi shiru, harshensu ya liƙe a dasashi.
10 Muryar manya ta yi tsit harshensu ya manne a rufin bakunansu.
Da ma kada in ƙara iya raira waƙa, Idan na manta da ke, Idan ban tuna ke ce Babbar abar farin ciki ba!
Ni kuwa zan sa harshenka ya manne wa dasashinka don ka zama bebe, ka kasa tsauta musu, gama su 'yan tawaye ne.
Bayan na gama magana ba wanda zai ƙara wata magana. Maganata takan shige su.