9 “Mutane sun iya sarrafa ƙanƙarar dutse, Suna kuma iya tumɓuke tushen duwatsu.
9 Hannun mutum ya iya sarrafa ƙanƙarar duwatsu, yă kuma tumɓuke tushen duwatsu.
Yakan kawar da manyan duwatsu farat ɗaya, Ya hallaka su da fushinsa,
Namomin jeji ba su taɓa bin hanyar ba, Ko zaki ma bai taɓa binta ba.
Sukan haƙa magudanar ruwa cikin duwatsu, Idanunsu sukan ga kowane abu mai daraja.