5 “Daga cikin ƙasa ake samun abinci, Amma a ƙarƙashinta yakan zama kamar wuta.
5 Cikin ƙasa inda ake samun abinci, a ƙarƙashinta kuwa zafi ne kamar wuta;
Allah kuwa ya ce, “Ga shi, na ba ku kowane tsiro mai ba da tsaba da yake bisa fuskar dukan duniya, da kowane itacen da yake da ƙwaya cikin 'ya'yansa su zama abincinku.
Sukan haƙa loto a fadama nesa da mutane, Sukan kafa abin lilo su yi ta lilo nesa da mutane.
Akwai duwatsu masu daraja cikin duwatsunta, Akwai zinariya a ƙurarta.