Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 28:4 - Littafi Mai Tsarki

4 Sukan haƙa loto a fadama nesa da mutane, Sukan kafa abin lilo su yi ta lilo nesa da mutane.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

4 Nesa da inda mutane suke zama, yakan huda rami yă yi abin lilo, a wurin da mutane ba sa bi.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 28:4
3 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Mutane sukan kawar da duhu, Sukan kuma bincike zuzzurfar iyaka, Sukan haƙo duwatsun da suke cikin duhu, duhu baƙi ƙirin.


“Daga cikin ƙasa ake samun abinci, Amma a ƙarƙashinta yakan zama kamar wuta.


A ranar sha bakwai ga wata na biyu, na shekara ta ɗari shida na rayuwar Nuhu, a ran nan sai dukan maɓuɓɓugai na manyan zurfafa suka fashe, tagogin sammai suka buɗe.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ