22 Halaka da Mutuwa sun ce, ‘Da kunnuwanmu mun ji ƙishin-ƙishin a kanta.’
22 Hallaka da mutuwa suna cewa, ‘Jita-jitarta kaɗai muke ji.’
Lahira tsirara take a gaban Allah, Haka kuma Halaka take a gaban Allah.
Zurfafa sun ce, ‘Ba ta a cikinmu,’ Tekuna kuma sun ce, ‘Ba ta tare da mu.’
Sarkinsu kuwa da yake iko da su shi ne mala'ikan mahallaka, sunansa da Yahudanci Abadan, da Helenanci kuwa Afoliyon.
Ba talikin da ya iya ganinta, Ko tsuntsun da yake tashi sama.
“Yanzu ku matasa, ku kasa kunne gare ni, Ku yi abin da na ce, za ku yi farin ciki.