1 Ayuba ya amsa.
1 Ayuba kuwa ya ci gaba da magana,
Ayuba ya ci gaba da magana.
Sai ya hurta jawabinsa, ya ce, “Faɗar Bal'amu ɗan Beyor, Faɗar mutumin da idonsa take buɗe,
Bal'amu kuwa ya faɗi jawabinsa, ya ce “Tun daga Aram Balak ya kawo ni, Shi Sarkin Mowab ne daga gabashin duwatsu. ‘Zo, la'anta mini Yakubu, Zo, ka tsine wa Isra'ila!’
Wawa yakan yi amfani da karin magana kamar yadda tauyayyen mutum yake amfani da ƙafafunsa.
Zan yi magana da ku, In faɗa muku asirai na dā,
Zan mai da hankalina ga ka-cici-ka-cici, In bayyana ma'anarsa sa'ad da nake kaɗa molo.
Sai ya yi annabcinsa, ya ce. “Faɗar Bal'amu ɗan Beyor, Faɗar mutumin da idonsa take a buɗe.
Karin maganarku da muhawararku ba su da ƙarfi ƙwarai.