5 “Lahira tana rawa, Mazaunanta suna rawar jiki don tsoro.
5 “Matattu suna cikin azaba, waɗanda suke ƙarƙashin ruwaye da dukan mazauna cikin ruwaye.
Kakan yi wa matattu mu'ujizai ne? Sukan tashi su yabe ka?
A waɗannan kwanaki kuwa, 'ya'yan Allah suka shiga wurin 'yan matan mutane, suka kuwa haifa musu 'ya'ya. Su ne manya manyan mutanen dā, shahararru.
Da a ce na mutu a lokacin, da yanzu ina huce,
Kana tsammani wane ne zai ji maganganunka duka? Wane ne ya iza ka ka yi irin wannan magana?