2 “Kai ne mai taimakon marar ƙarfi, Kai ne mai ceton rarrauna!
2 “Yadda ka taimaki marar ƙarfi! Yadda ka ceci marar ƙarfi!
Yanzu da na tsufa, kada ka yashe ni, Yanzu da ƙarfina ya ƙare kuma, kada ka rabu da ni!
“Aha! Ashe, kai ne muryar jama'a, Idan ka mutu hikima ta mutu ke nan tare da kai.
Kila muhawara mai ma'ana ta rinjaye ni, Amma yanzu duk maganar shirme kuke yi.
Da dutse aka yi ni? Ko da tagulla aka yi jikina?
Da rana ta yi tsaka sai Iliya ya yi musu ba'a, ya ce musu, “Ku kira da babbar murya, gama shi wani allah ne, watakila yana tunani ne, ko kuwa ya zagaya ne, ko kuma ya yi tafiya. Watakila kuma yana barci ne, sai a tashe shi.”
Da wa Allah yake yin shawara Domin ya sani, ya kuma fahimta, Ya kuma koyi yadda za a yi abubuwa?
Wane ƙarfi ne nake da shi na rayuwa? Wane sa zuciya kuma nake da ita, tun da na tabbata mutuwa zan yi?
Ba ni da sauran ƙarfi da zan ceci kaina, Ba inda zan juya in nemi taimako.
Ayuba ya amsa.
Kai ne kake ba marar hikima shawara, Kai kake sanar da ilimi mai ma'ana a wadace!
Ga shi kuwa, dukanku kun gani da kanku, Me ya sa kuka zama wawaye?