5 Hasken wata ba haske ba ne a gare shi, Ko taurari ma ba su da tsarki a gabansa.
5 In har wata da taurari ba su da tsarki a idanunsa,
Me ya sa Allah bai sakar wa mala'ikunsa kome ba? Har su ma ba tsarkaka suke a gare shi ba.
Hakika a wannan hali, abin da dā take da ɗaukaka ya rasa ɗaukaka sam, saboda mafificiyar ɗaukakar da ta jice ta.
Wata zai duhunta, rana ba za ta ƙara haskakawa ba, domin Ubangiji Mai Runduna yake sarauta. Zai yi mulki a Urushalima a kan Dutsen Sihiyona, shugabannin jama'a za su dubi ɗaukakarsa.
Idan ga hasken rana nake zuba ido, Ko ga hasken farin wata ne,
Kai Mai Tsarki ne ga waɗanda suke tsarkaka, Amma kana gāba da mugaye.
Allah ba ya amince wa barorinsa na cikin sammai, Yakan sami laifi a wurin mala'ikunsa.
“Ai, na taɓa jin waɗannan duka, Amma ta ƙaƙa mutum zai yi jayayya da Allah har ya yi nasara?
“Mutum duka kwanakin ransa gajere ne, kwanakin wahala kuwa.