Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 24:7 - Littafi Mai Tsarki

7 Da dare sukan kwanta, ba su da abin rufa, Ba su da abin da zai hana su jin sanyi.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

7 Don ba su da tufafi, sukan kwana tsirara; ba su da wani abin da zai rufe su cikin sanyi.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 24:7
11 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Don ka sa ɗan'uwanka ya biya ka bashin da kake binsa, Ka ƙwace tufafinsa, ka bar shi huntu.


Sa'an nan ne Ikkilisiyar duk ƙasar Yahudiya, da ta Galili, da ta Samariya ta sami lafiya, ta ingantu sosai, suna tafiyar da al'amuransu da tsoron Ubangiji, Ruhu Mai Tsarki na taimakonsu, har suka yawaita.


Ku ci abincinku tare da mayunwata, ku kuma shigo da matalauta, marasa mahalli a cikin gidajenku. Idan kuma kun ga wanda yake tsirara, ku sa masa sutura, kada kuma ku ɓoye fuskokinku ga 'yan'uwanku.


Ba ta jin tsoron lokacin sanyi gama 'ya'yanta duka suna da tufafi masu ƙauri.


Amma tilas matalauta su fita huntaye, ba sa da abin sutura. Tilas su girbi alkama suna kuwa jin yunwa.


Abin da na zama ke nan, da rana na sha zafin rana, da dare kuwa na sha sanyi, ga rashin barci.


Ya zama tilas a gare su su girbe gonakin da ba nasu ba, Su tattara 'ya'yan inabi daga gonakin mugaye.


Sukan jiƙe sharkaf da ruwan sama wanda yake kwararowa daga kan duwatsu. Sun takure a gefen duwatsu neman mafaka.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ