Ayuba 24:5 - Littafi Mai Tsarki5 Kamar jakunan jeji waɗanda sukan nemi abinci a busasshen jeji, Haka matalauta suke, Ba inda za su iya samo wa 'ya'yansu abinci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Kamar jakunan jeji a hamada, matalauta suna aikin neman abinci gonaki marasa amfani suna tanada abinci wa ’ya’yansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |