17 Amma ban damu da damu ba, Ko da yake duhu ya dunɗe idanuna.”
17 Duk da haka duhun bai sa in yi shiru ba, duhun da ya rufe mini fuska.
Allah ya rufe hanya, na kasa wucewa, Ya rufe hanyata da duhu,
Adalin mutum yakan mutu, amma ba wanda ya kula. An kwashe mutanen kirki ba kuwa wanda ya kula, an tsame adali daga cikin bala'i.
An yi duhu ƙwarai, har ba ka iya gani, Rigyawa ta sha kanka.
Za a kore shi daga ƙasar masu rai, Za a kore shi daga haske zuwa duhu.
Fitilar da take cikin alfarwarsa ba za ta ba da haske ba.
Bai sa zuciya zai kuɓuta daga duhu ba, Gama takobi yana jiransa a wani wuri don ya kashe shi.
Da ma ya ci gaba kawai ya kashe ni, Ko ya sake ikonsa ya datse ni!
Domin haka, ba za ka ga hukuncin da yake zuwa a kan Urushalima ba, za a kai ka cikin kabarinka lafiya.’ ” Mutanen kuwa suka mayar wa sarki Yosiya da wannan magana.
“Ya Allah, me ya sa ka bari aka haife ni? Da ma na mutu tun kafin wani ya gan ni!
Da a ce daga cikin cikin mahaifiyata an wuce da ni zuwa kabari Da ya fi mini kyau bisa ga kasancewata.