15 “Ka ɗauka a ranka ka bi gurbin da mugaye suke bi kullum?
15 Za ka ci gaba da bin tsohuwar hanyar da mugayen mutane suka bi?
Ubangiji kuwa ya ga muguntar mutum ta ƙasaita a duniya, dukan zace-zacen tunanin zuciyarsa kuma mugunta ne kullayaumin.
Wanda yake cuɗanya da ƙungiyar masu aikata laifi, Kana yawo tare da mugaye?
Da ma a gwada Ayuba har ƙarshe, Saboda amsar da yake bayarwa ta mugaye.