Ayuba 22:13 - Littafi Mai Tsarki13 Duk da haka ka ce, ‘Allah bai san kome ba. Gizagizai sun lulluɓe shi, ƙaƙa zai iya yi mana shari'a?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Duk da haka ka ce, ‘Me Allah ya sani? A cikin duhu ne yake shari’a? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |