11 'Ya'yansu suna guje-guje, Suna tsalle kamar 'yan raguna,
11 Suna aika ’ya’yansu kamar garke; ’ya’yansu suna guje-guje da tsalle-tsalle.
Ya tsamo masu bukata daga cikin baƙin cikinsu, Ya sa iyalansu su riɓaɓɓanya kamar garkunan tumaki.
Hakika shanunsu suna ta hayayyafa, Suna haihuwa ba wahala.
Suna rawa ana kaɗa garaya, Ana busa sarewa.