10 Hakika shanunsu suna ta hayayyafa, Suna haihuwa ba wahala.
10 Shanunsu ba sa fasa haihuwa; suna haihuwa ba sa yin ɓari.
A ƙasarku, mace ba za ta yi ɓari ba, ba kuma za a sami marar haihuwa ba. Zan ba ku tsawon rai.
“An yi wani mai arziki, mai sa tufafin jan alharini da farare masu ƙawa, yana shan daularsa a kowace rana.
Ubangiji zai arzuta ku ƙwarai da 'ya'ya, da 'ya'yan dabbobi, da amfanin gona, a ƙasar da Ubangiji ya rantse wa kakanninku zai ba ku.
Allah bai taɓa aukar wa gidajensu da bala'i ba, Ba su taɓa zama a razane ba.
'Ya'yansu suna guje-guje, Suna tsalle kamar 'yan raguna,