3 Abin da ka faɗa raini ne, Amma na san yadda zan ba ka amsa.
3 Na ji wani zargin da ka yi mini na reni, kuma yadda na gane, shi ya sa zan ba da amsa.
Maganar da zan hurta ainihin gaskiyar da take a zuciyata ce, Abin da zan faɗa kuma dahir ne.
Zan yi magana da hikima, Zan yi tunani mai ma'ana.
“Zan koya muku zancen ikon Allah, Abin da yake na wajen Mai Iko Dukka ba zan ɓoye ba.
“Ayuba, ka ɓata mini rai, Ba zan yi haƙuri ba, sai na ba ka amsa.
Amma yanzu, sai ku ji tsoron takobi, Ku ji tsoron takobin da yake kawo hasalar Allah a kan zunubi. Don haka za ku sani akwai wani mai yin shari'a.”
A kowane lokaci kuna wulakanta ni, Ba kwa jin kunya yadda kuke zagina.