Ayuba 20:27 - Littafi Mai Tsarki27 Samaniya ta bayyana zunubin wannan mutum, Duniya kuma ta ba da shaida gāba da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Sammai za su fallasa laifinsa; duniya za tă yi gāba da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Ubangiji Mai Runduna ya ce, “Zan zo wurinku domin in yi shari'a. Nan da nan zan tabbatar da laifin masu yin sihiri, da na mazinata, da na masu shaidar zur, da na masu zaluntar ma'aikata a kan albashinsu, da waɗanda suke ƙwarar gwauraye, wato matan da mazansu suka mutu, da marayu, da baƙi, da waɗanda ba su ganin girmana.”