Ayuba 2:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sa'an nan suka zauna a ƙasa tare da shi, har kwana bakwai, amma ba wanda ya ce uffan, saboda ganin irin yawan wahalar da yake sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 sai suka zauna da shi a ƙasa har kwana bakwai. Ba wanda ya ce masa kome, don sun ga tsananin wahalar da yake ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |