Ayuba 18:8 - Littafi Mai Tsarki8 Yana tafiya, sai ya fāɗa cikin tarko. Tarkon ya kama ƙafafunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Ƙafafunsa sun kai shi cikin raga, yana ta yawo a cikin ragar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Da ya koma gida, sai ya faɗa wa Zeresh, matarsa, da dukan abokansa, duk abin da ya same shi. Sai mutanensa masu hikima da Zeresh, matarsa, suka ce masa, “Idan Mordekai, wanda ka fara faɗuwa a gabansa, in dai daga zuriyar Yahudawa yake, to, ba za ka yi nasara a kansa ba, amma hakika za ka fāɗi a gabansa.”