3 Me ya sa kake tsammani mu dakikai ne kamar shanu?
3 Don me muke kamar shanu a wurinka, ka ɗauke mu mutanen wofi?
Sai na zama wawa, ban fahimta ba, Na nuna halin dabba a gabanka.
Amma da a ce dukansu za su zo su tsaya a gabana, Da ba zan sami mai hikima ko ɗaya daga cikinsu ba.
Ka baƙantar da hankalinsu, ya Allah, Kada ka bar su su yi mini duban wulakanci yanzu.
A game da ƙaunar 'yan'uwa kuwa, ku ƙaunaci juna gaya. A wajen ba da girma, kowa yă riga ba ɗan'uwansa.
Na dai ce Allah yana jarraba mutum ne domin ya nuna masa bai ɗara dabba ba.
Za a iya yi masa bulala arba'in, amma kada ta fi haka, don kada a ci gaba da bugunsa fiye da haka, har ya zama rainanne a idonku.
“Ayuba, mutane kamarka sun taɓa yin shiru? Da ka yi ƙoƙari ka kasa kunne da mun yi magana da kai.
Cutar kanka kake yi saboda fushin da kake ji. Duniya za ta ƙare ne sabili da kai? Za a kawar da duwatsu sabili da kai?