Ayuba 16:6 - Littafi Mai Tsarki6 “Amma ba abin da zan faɗa wanda zai taimaka, Yin shiru kuma ba zai raba ni da azaba ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 “Duk da haka in na yi magana, ba na samun sauƙi; in ma na yi shiru zafin ba ya tafiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |