Ayuba 16:4 - Littafi Mai Tsarki4 In da a ce a matsayina kake, ni kuma ina a naka, Ina iya faɗar duk abin da kake faɗa yanzu. Da sai in kaɗa kaina da hikima, In dulmuyar da kai a cikin rigyawar maganganu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ni ma zan iya yin maganganu kamar yadda kuke yi in da kuna cikin halin da nake; zan iya faɗar duk abubuwan da kuke faɗi, in kaɗa muku kaina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |